FARANSA 1 VS BULGARIYA 0 SEMI FINAL RUSSIA 2018

-KASAR FARANSA TA LALLASA TAKWARARTA KASAR BULGARIYA DACI 1:0 A WASAN SEMI FINAL
=
Ayaune kasar france ta doke kasar belgium daci 1:0 a matakin semi final da ake WORLD CUP A RUSSIA 2018/2019.
Kasar fransace ta lashe wannan wasa amatakin semi final da ake gudanarwa akasar russia,wannan wasa shine na kusa dana karshe domin ahalin yanzu fransa itace ta fito wasan final da zaa doka nangaba.
Dan wasan tsakiya mai suna um"titi shine ya zura kwallo a tun mintuna na 53,anma yaci wannan kwallo da kaine.
Created at 2018-07-11 05:03
Back to posts
UNDER MAINTENANCE

Created at 2018-07-11 05:03:03
Back to posts
UNDER MAINTENANCE