ASIBITIN BELA YANA BUKATAR TALLAFI DAGA WAJEN GWAMNATI BABU MAAIKATA BABU RUWA BABU WITAR LANTARKI

By usman abba hassan
TUN 2003 DA KWANKWASO YA SAUKA DAGA GWAMNA AJAHAR KANO ANKASA SAMUN WANDA ZAYA KULA DA LAMARIN TSOHO ASIBITIN KUTAREN DAKE BELA A KANO.
Lamarin zaya bawa mutum mamaki matukar yaje wannan waje domin kuwa akan dauki cutane awannan asibiti maimakon asamu waraka,don kuwa saurone cike da wannan waje darana da dadare domin hakane tasa masu hannu da shuni idan ankai nasu domin neman neman magani sukan tafi da generator domin samun haske da iska da dare dakuma rana.
Anma kamar marasa hali sukan sayi fitilar kwai kokuma shekarau waansu uskan sayi kendir domin susamu haske wajen kulawa da majinyaci,dominkuwa babu wuta awannan asibiti babu shara babu ruwa babu maaikata kwararru,dukkan abubuwan da akeso asamu a acikin asibiti domin karon mara lafiya wanna asibiti basu dashi.
Dukkan wanda yataba ji wannan labari wallahi hargobe baicanjaba domin sharace zakagani tacika raruyar wajen anki ashare sannan zakaga maganin wanima yakusa xpire abubuwa dadama zakagani awannan asibiti naban mamaki.
Suna kiraga mai girma shugaban kasa dakuma gwamnan kao ataimaka masu adubasu kafin lokacinsu yakarasa dominkuwa ana zuwa asibitine domin neman lafiya anma abun mamaki saidai kakara debo jinya acan saboda saurayen wannan waje.
.
Mafi akasarin waansu zakaga suntafi da tasu katifa domin babu gadaje masu kyau acikin wannan asibiti,gaskiya mutanen wannan waje suna bukatar taimako dominkuwa dukkan wanda yaje domin yaduba mara lafiya anamasa kallon jarimine shi sosai.
Domin Allah mutanan wanan waje basu san menene gwamnatuba donkuwa basu san romon dumukodiyya tsabagen ana zalintarsu,mutanen wannan yanki suna bayar da kuriar su zuwa ga gwamnati anma su baa dubasu.
Baxaka taba iya cin abunciba awannan asibiti saidai mai dauririyar gaske.
Mutanen wannan waje suna rokon gwamnati data taimaka akai masu tallafi domin suna cikin wani hali a wannan asibitin.
Created at 2018-07-14 15:06
Back to posts
UNDER MAINTENANCE

Created at 2018-07-14 15:06:50
Back to posts
UNDER MAINTENANCE