Lala cewar yaya a nigeria da laifin iyayensu

¤LALA CEWAR YAYA MATA DA TAIMAKAWAR MAHAI FANTA ACIKI MUSANMAN MASU TALLA.
.
Duba kaga yanda matasa ke lalata rayuwar yan mata sakan makon rashin aure,
wannan lamari yadade yana faruwa akasar nigria dukka kowanne yare na aikata haka musanman ma ajahohin arewacin nigeria wannan lamari yafi tasiri,domin hakane yasa nace zana zayyana maku kadan daga cikin wannan mastala akwi dalilan dasuke sanyawa musanman sakakin iyaye wajen dorawa yarinya tallah anma baxaa damu dasuwa take kaiwa abinciba,
wannan daliline mai karfi zakaga yarinya karama da nono akirjinta sakanmakon tana fita tallah koda kuma bata xuwa akwai waansu lala tattun mazane daga cikin samari ke fakewa wajen ganin sun lalata tarbiyyar yarinya tunda kudi zasu bata ai zasu iya mata komenene ma,wanna tasa iyaye sukuma konawa yarinya zata dawo dasu gida bazaa tanbayetaba a iane takai tasaida koda kudaden data kawo sunwuce na abuncin daaka dora mata tasaida,
kadan kenan daga ciki kujiramu nan gaba.......
Created at 2018-07-18 06:17
Back to posts
UNDER MAINTENANCE

Created at 2018-07-18 06:17:26
Back to posts
UNDER MAINTENANCE
http://naijatopmost.com.ng The Top Entertainment Hub for muslim musics and latest musics