Matsalolin tramdol

MATSALOLIN TRAMADOL
Masana binciken kiwon lafoyar dan Adam sun tabbatar cewa wannan kwaya wadda ake kira da suna (TARAMADOL), hakika yana da amfani ajikin mutum domin akanyi amfani dashi wajen kashe zafin ciwo domin idan mutum yajigata zaa iya basa, anma baa so ya zarta ka ida.
Likitoci sun yarda akan cewa 100g shine yakamata ashanyesa anma ga wanda yabalaga,anman anason koda zaa karasha akalla awa ,7,8,9 sannan ayi amfani dashi.
Anman idan kasaba da shan wannan magani abune mai wahala ka daina amfani dashi.
Created at 2018-08-28 12:01
Back to posts
UNDER MAINTENANCE

Created at 2018-08-28 12:01:18
Back to posts
UNDER MAINTENANCE