Oluwajun obasanjo yace buhari yakamata azaba ashekarar 2019

Oluwajun obasanjo lan gidan obasanjo stohon shugaban kasar nigeria, wanda ake masa lakabi da (abraham)yace dukkanin rashin abinci daake fama dashi wanda waansu mutane suke fada acikin aluumar nigeria wannan bazaya hanamuba mukara zabar buhari amatsayin shugabancin kasaba ashekarar 2019.
Abraham yace ashirye yake tsaf domin yayi aikin zabe da shugaban kasa muhammadu buhari ashekarar 2019 domin ganin irin ayyukan dayake gabatarwa a nigeria.
Created at 2018-10-02 07:47
Back to posts
UNDER MAINTENANCE

Created at 2018-10-02 07:47:28
Back to posts
UNDER MAINTENANCE