YAN WASAN DA MIKEL ATETA ZAYA SAYA WA ARSENAL
Mikel ateta shine wanda yayi wa clubdin arsenal fc aiki matsayin dan wasa na tsakiya,sannan shine wanda yake neman abasa coch din club na arsenal sakanmakon arsen wenger yayi resign domin wannan shine babban burin yan kwallon kasa musanman asfota na arsenal.
Hakika ateta yabayyan sunayen waannan yanwasa guda 2 gasunnan hotunansu asaman wannan rubutu sannan shine wandayake shiga rukumin mataimaka coch na club din na arsenal kafin arsen wenger yayi resign.
Created at 2018-05-22 20:37:52
Back to posts
UNDER MAINTENANCE