Insane
Click here to visit © ameenu jibga wap™ Wap enjoy visiting...
Nairawap4all.xtgem.com
MUNA DA INGATTATTUN LABARAI
Click here to visit © OMAR FAROOQ™ Wap enjoy visiting...
ZABI YAREN DA KAKE JI TRANSLATE TO YOUR OWN LANGUGE

Download
Enter Your Text:

Select Style:

SITE UPDATEShot
FACEBOOK ARENA DESIGN ANY WERE IN UR FACEBOOK AND SOME TIPS domin neman taimako akan facebook dakake amfani dashiHERE
2GO ARENA BOASTYOUR 2GO AND GET STAR IN MINT domin neman taimako akan 2go dakake amfani dashi HERE
Click this box and choose the any category that you like and select and then press GO to visit and jump to it directly
¤RAMADAN MUBARAK¤ KUDINGA RUBUTA ¤AMEENUJIBGAWAP.XTGEM.COM A FCBK¤TWITTER¤I.GRAM¤YAHOO¤XTGEM¤DOMIN KAUNA¤
ADDINI KO AL'ADA
SIYASA ZANCEN BANZA
LABARUN KWALLON KAFA
BARKA DA SHIGOWA WANNAN SHAFI MAI ALBARKA
View
View
View
View
View
View
View
View

PMB YABAWA MUSULMAI KUNYA AKASAR NIGERIA

PMB YABAWA MUSULMAI KUNYA AKASAR NIGERIA
By Abubakar musa indabawa A NIGERIA ASIRIN SHUGABAN KASA YAFARA TONUWA INDA YAKE HADA KANSA DA SHUGABAN KASAR AMERICA DOMIN ACINMA MUSULMAIN KASAR DAKE AREWACIN KASA. ahakikanin gaskiya munfara gane hanyoyinda buhari yadosa domin afkawa halin ha ulayi da kasar take ciki,domin komai nakasar nigeria yatsaya cak baya motsawa domin hakane yasa muka kaea bincike sosai don gano wannan lamari. Daga bayan wannan matsala idan har baxamu mantaba shugaban kasar na nigeria yaje kasar america awatan 3 ko 4 domin atattauna akan matsalar tattalin arzuki na duniya. Alokacinne YATASHI XAYAYI BAYANI SAI YACEWA MATASAN KASAR NAJERIA MAFIYA YAWANSU CIMA ZAUNENE BASA TSINANA KOMAI AKAN AL AMURANSU,DOMIN SUNA TUNKAHO DA ANA SAMUN MAN FETUR NE AKASAR,SANNAN YACE BABBAN BURINSU SU SAMU ABINCI A BANZA ABASU ILIMI KYAUTA SANNAN ABASU MUHALLI KYAUTA BATAREDA SUN TSINAN KOMAIBA. wannan ne kalamannasa daya fara cin fuska ga matasan kasar ta nigeria, SANNAN YAJE AMERICA YASAMU DONAL TRUMP DUKKAN UMARNIN DA SHUGABAN KASAR AMERICAN KE BASA YANA AIWATARWA,HAR TAKAI SHUGABAN KASAR YANA NUNA FARIN CIKINSA DA JIN DADIN MULKINSA. A nijeria dukkan wanda yashigo yatabbata tattalin arzukinta bai gababa akan sanda yasamu gwamnati.domin kuwa shugaban kasar america yace YATSANI MUSLIMCI DA MUSULMAI BAKI DAYA,DA ACE ZAYA IYA SHAFESU TO SHI ZAI IYA AIKATA HAKA. shikuma shugaban kasar tta nijeria yana ta biyemasa inda dukkan al barkatun kasar dake cikin kasar nigeria baya da amfani ga jama'ar wannan kasa, dukkan lunguna da sako in ka ziyarci najeria xakaga babu waansu abubuwanda zaace PMB ya aikatasa hawansa mulki, WAANSU SUNA KIRARI YA DAKATAR DA BOKO HARAM wannan hujjace guda daya wadda akai amfani da ita domin rufe bakin yan kasar nigeria inda akai kanfe da ita akan anason atsaida kashe kashen rayukan musulmai dake nigeria karkashin B.H. A karkashin shugaban kasar americanne dai aketa samun wannan baraka inda yake hadakannasa da shugabannin kasar nigeria ana kashe al uma baji bagani, domin kuwa dukkan wannan kashe kashen dake faruwa da sanya hannun PMB akan a aiwatar sannan shima DONAL TRUMP d WANDA YASAUKA ya barwa aci gaba da aiwatar da wannan abu,sannan atabbata an bawa shugaba BUHARI shugabancin kasar domin zaya amfana mana mu cinma bukatunnamu da gaggawa wajen rage yawan yan nijeria. ADUNIYA nijeria itace kasa ta 7 ajerin kasashe masu yawa don haka ta tsonewa shugabannin kasar american tun daga lokacin JAJ BUSH anma har yau basu gama abun da suka faraba ga al umar nigeria. WANNAN ITACE YAUDARA DA AKAIWA TALAKAWAN NIGERIA WADDA BAA TABA YIMUSU ITABA TUN DAGA LOKACIN MULKIN PRIME MINISTER SARAU NIYAR INGILA TA DAYA. akwanan nan ne mukaji labari daga jahar KADUNA ansamu waansu yan kungiya masu garkuwa da mutane anma ankasa cinmasu kuma ansan kosuwaye, sannan a SOKOTO muna jin irin bain dake afkuwa tsakanin manoma da fulani ana kashe musulmai nanma. A RAHAR LAHADIN DATA GABATA NE RANAR: mukakara jin labarin daga KADUNA ana kashe rayuwan musulmai waansu har cikin masallatai ake binnasu kan mai uwa dawabi,hakan har yasa waansu basa zuwa sallar asham ballan tana sallar DARE. WANNAN SHINE MULKIN BUHARI A NIGERIA AKAN SHI WAI MAI GASKIYANE, ALLAH YAFI KARFIN BUHARI DA SHUGABANNIN CRISTOCIN DUNIYA AKAN ADDININSA YADAUKI ALKAWARIN ZAYA KARE KAYANSA.
Back to posts
Comments:
[2018-06-16 14:05:02] HASSAN SAID TWADA :

DIMOKARADIYYA AKEYI A NIGERIA DON HAKA KOWA YANA DA 'YANCIN FADAR ABINDA YAKESO,KA FADI RA'AYINKA AMMA NI BAN FAHIMCEKABA SABODA SHIDAI BUHARI BAI ISA YAYI AIKI SHI KADAIBA SAIDA 'YAN MAJALISU TO SUNA BASHI HADIN KAN DA YA KAMATA?2;INGANTA NOMANDA YAYI BAKA GANIBA?YAKI DA CIN HANCI DA RASHAWA NAN MA BAKA GANIBA?3;KAFA HUKUMAR LARABCI DA ILMIN ADDININ MUSULUNCI DA YAYI BAKA GANI BA?4;GINA SABABBIN HANYOYI DA GYARA TSOFAFFI DA SAURANSU DUK KANA INA AKE YIN WADANNAN ABUBUWA?KANA INA AKA DAUKI MATASA AIKI,KYAUTAR DUBU GOMA GOMA DA AKE BAIWA TALAKAWA KOWANNE WATA BA AIKI BANE? KAJI TSORON ALLAH KA FADI GASKIYA KO KAYI SHIRU.AMERICA KUWA AI KO KAKI KO KASO KO KAINE SHUGABAN NIGERIA BA YADDA ZAKAYI ITA A DUNIYA SAI DAI MUNA ROKON ALLAH YAKAREMU DAGA SHARRINTA DA SHARRIN DUKKAN WANI MAI SHARRI NA GIDA KO NA WAJE MUTUN KO ALJAN.ALLAH MUNA ROKONKA KA KARE SHUGABA BUHARI DA SAURAN SHUGBANNINMU MASU ADALCI KAI MANA MAGANIN MARASA ADALCI DA KETA KA SHIGA TSAKANIMMU DA MAKIYANMU KA GANAR DASU GASKIYA,'YAN MAJALISUNMU KA


UNDER MAINTENANCE
Created By:NAIRAWAP4ALL
Copyright © 2016 - 2018
Thank you for visiting my site
Mozilla 3.137.171.121
© JIBGA WAP 2024
WELLDONE MALE AND FEMALE
WELLCOME DEAR PLS POST NAIRAWAP4ALL ON UR TWITTER,FACEBOOK,GOOGLEPUS IF YOU LOVE AMEENU
FOLLOW ME BY FACEBOOK ACOUNT
CALL ME NOW 09039590829
YAHOO,GOOGLE,GOOGLE+
FOLLOW MY ON XTGEM
FOLLOW ME BY LINKEDIN
FOLLOW ME BY INSTAGRAM
HOROZO CHAT
FOLLOW ME WAPLOG
FOLLOM ME 2GO @ 12Alameen
FOLLOW ME ON TWITTER
FOLLOW MY FACEBOOK FAGE