XtGem Forum catalog
Click here to visit © ameenu jibga wap™ Wap enjoy visiting...
Nairawap4all.xtgem.com
MUNA DA INGATTATTUN LABARAI
Click here to visit © OMAR FAROOQ™ Wap enjoy visiting...
ZABI YAREN DA KAKE JI TRANSLATE TO YOUR OWN LANGUGE

Download
Enter Your Text:

Select Style:

SITE UPDATEShot
FACEBOOK ARENA DESIGN ANY WERE IN UR FACEBOOK AND SOME TIPS domin neman taimako akan facebook dakake amfani dashiHERE
2GO ARENA BOASTYOUR 2GO AND GET STAR IN MINT domin neman taimako akan 2go dakake amfani dashi HERE
Click this box and choose the any category that you like and select and then press GO to visit and jump to it directly
¤RAMADAN MUBARAK¤ KUDINGA RUBUTA ¤AMEENUJIBGAWAP.XTGEM.COM A FCBK¤TWITTER¤I.GRAM¤YAHOO¤XTGEM¤DOMIN KAUNA¤
ADDINI KO AL'ADA
SIYASA ZANCEN BANZA
LABARUN KWALLON KAFA
BARKA DA SHIGOWA WANNAN SHAFI MAI ALBARKA
View
View
View
View
View
View
View
View

ASIBITIN BELA YANA BUKATAR TALLAFI DAGA WAJEN GWAMNATI BABU MAAIKATA BABU RUWA BABU WITAR LANTARKI

ASIBITIN BELA YANA BUKATAR TALLAFI DAGA WAJEN GWAMNATI BABU MAAIKATA BABU RUWA BABU WITAR LANTARKI
By usman abba hassan TUN 2003 DA KWANKWASO YA SAUKA DAGA GWAMNA AJAHAR KANO ANKASA SAMUN WANDA ZAYA KULA DA LAMARIN TSOHO ASIBITIN KUTAREN DAKE BELA A KANO. Lamarin zaya bawa mutum mamaki matukar yaje wannan waje domin kuwa akan dauki cutane awannan asibiti maimakon asamu waraka,don kuwa saurone cike da wannan waje darana da dadare domin hakane tasa masu hannu da shuni idan ankai nasu domin neman neman magani sukan tafi da generator domin samun haske da iska da dare dakuma rana. Anma kamar marasa hali sukan sayi fitilar kwai kokuma shekarau waansu uskan sayi kendir domin susamu haske wajen kulawa da majinyaci,dominkuwa babu wuta awannan asibiti babu shara babu ruwa babu maaikata kwararru,dukkan abubuwan da akeso asamu a acikin asibiti domin karon mara lafiya wanna asibiti basu dashi. Dukkan wanda yataba ji wannan labari wallahi hargobe baicanjaba domin sharace zakagani tacika raruyar wajen anki ashare sannan zakaga maganin wanima yakusa xpire abubuwa dadama zakagani awannan asibiti naban mamaki. Suna kiraga mai girma shugaban kasa dakuma gwamnan kao ataimaka masu adubasu kafin lokacinsu yakarasa dominkuwa ana zuwa asibitine domin neman lafiya anma abun mamaki saidai kakara debo jinya acan saboda saurayen wannan waje. . Mafi akasarin waansu zakaga suntafi da tasu katifa domin babu gadaje masu kyau acikin wannan asibiti,gaskiya mutanen wannan waje suna bukatar taimako dominkuwa dukkan wanda yaje domin yaduba mara lafiya anamasa kallon jarimine shi sosai. Domin Allah mutanan wanan waje basu san menene gwamnatuba donkuwa basu san romon dumukodiyya tsabagen ana zalintarsu,mutanen wannan yanki suna bayar da kuriar su zuwa ga gwamnati anma su baa dubasu. Baxaka taba iya cin abunciba awannan asibiti saidai mai dauririyar gaske. Mutanen wannan waje suna rokon gwamnati data taimaka akai masu tallafi domin suna cikin wani hali a wannan asibitin.
Back to posts
This post has no comments - be the first one!

UNDER MAINTENANCE
Created By:NAIRAWAP4ALL
Copyright © 2016 - 2018
Thank you for visiting my site
United States Unknown 44.222.87.38
© JIBGA WAP 2024
WELLDONE MALE AND FEMALE
WELLCOME DEAR PLS POST NAIRAWAP4ALL ON UR TWITTER,FACEBOOK,GOOGLEPUS IF YOU LOVE AMEENU
FOLLOW ME BY FACEBOOK ACOUNT
CALL ME NOW 09039590829
YAHOO,GOOGLE,GOOGLE+
FOLLOW MY ON XTGEM
FOLLOW ME BY LINKEDIN
FOLLOW ME BY INSTAGRAM
HOROZO CHAT
FOLLOW ME WAPLOG
FOLLOM ME 2GO @ 12Alameen
FOLLOW ME ON TWITTER
FOLLOW MY FACEBOOK FAGE